Shugabannin gwamnatocin kasashen duniya na ci gaba da nuna alhinin rasuwar tsohon shugaban tsohuwar Tarayyar Soviet, marigayi Mikhail Gorbachev, da rawar da ya taka wajen kawo karshen yakin cacar-baka ...
Ana gudanar da taron sauyin yanayi wato COP30 na bana ne a birnin Belem da ke arewacin ƙasar Brazil, inda ake wa kallon hanya mafi sauƙi zuwa wajen shiga katafaren dajin Amazon, wanda shi ne daji mafi ...
An kammala taron kasuwanci na duniya da hukumar WTO ta shirya a birnin Yaounde na ƙasar Kamaru ba tare da cimma matsayar bai ɗaya ba, game da samar da yarjejeniyar kasuwanci da dukkan ƙasashe za su ...
Wannan ne lokaci mafi wuya da tsaron ƙasashen yamma ya shiga rikita-rikita tun bayan kawo karshen yaƙin duniya na II. Kamar yadda wani masani ya faɗa, "Trump na janyo ce-ce-ku-ce a mulkinsa". Amma ...
An buɗe taron Hukumar Kusuwanci ta Duniya WTO a  a birnin Yaoundé na ƙasar Kamaru tsakanin ministocin ƙasashen duniya karo na ...
BBC Swahili will launch its TV news and current-affairs programme, Dira ya Dunia (World Compass), on Raga TV in the Democratic Republic of Congo with a special live broadcast from Kinshasa on Monday 3 ...
As part of the major expansion of its offer for African audiences, the BBC has announced the launch of its first ever TV news and current-affairs programme in Kiswahili, Dira ya Dunia (World Compass).